-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Bashin Da Ake Bin Masu Hulda da Intanet Ya Na Ci Gaba Da Karuwa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta sanar da cewar, dimbin bashin da ake bi a kasar nan yana kara karuwa, wanda kuma zai iya rubza fannin in har ba’a dauki makakan da suka dace ba.

Babban Kwamshina, mai kuma ruwa da tsaki na hukumar Mista Sunday Dare ne ya sanar da hakan a cikin sanarwar da ya fitar a garin Abuja a ranar Juma’ar data wuce. Mista Sunday Dare ya ci gaba da cewa, a saboda hakan ne hukumar ta rage bayar da amincewa don magance yawan basussukan.

Ya kara da cewa, hukumar ta dauki dukkan matakan da suka dace yadda masu amfani da sadarwa basu kara shan wata wahala ba yin sadarwa ba.

Mista Sunday Dare ya kuma baiwa alummar gari tabbacin babu sama da wadanda suke sanarwa su sama da miliyan 160 dake cikin kasar nan zasu ji wani jiki ta hanyar sadar dasu tare da kuma umarnin hukumar na kwanan baya na yanke su saboda yawan bashin da ake bin masu sadarwa.

Ya sanar da cewa, amincewar dahukumar ta yi bai shari dace sadarwa ba, amma zata iya dakatar da sadarwar wasu masu sadarwa. Ya kara da cewa, cibiyar hukumar dake hudda da abokan huddar ta ta bayar da tabbacin baiwa abokan huddar ta kariya yadda zasudinga gudanar da ayyukan su a cikin sauki.

Acewar sa, tun kafin a bayar da umarnin yanke sadarwa, mun samar da makan bai wa abokan huddar mu kariya, da kuma tabbatar da sun ci gaba da sumun gudanar da aikin su a cikin sauki ba tare da dakatarwa ba kuma hukumar zata magance matsalar ta bashin a fannin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 19

- Advertisement -

Ya bayyana cewa, fannin sama da shekaru da suka shige, yana fama da dimbin matsaloli harda dimbin bashi. Wasu abokan huddar sun janyo karuwarbashin wasu kuma sunki biyan bashin da hukumar take bin su, indaya ce, a yanzu mun fahimci cewar hakan yana shadar abokan huddar hukumar kuma dimbin bashin da hukumar take bi babban abin kunya ne kuma fannin zai iya fuskantar gazawa in har ba’a dauki matakan da suka dace ba.

Ya yi nuni da cewa, wannan matsalar bai kamata ace ta auku a fannin ba inda sama da kashi 90 bisa dari na abokan hudda basu biya bashin su ba.

Acewar sa, mun gudar da tarurruka da dama da wadanda abin ya shafa an kuma basu wa’adi su biya basussukan amma har yanzu hakan ya faskara.

Ya sanar da cewa, dokar 2003 data kafa hukumar, ta samarwa da abokan huddar ta kariya kamar na butatun gudanar da ayyukan su kuma baub wani abokn huddar hukumar da za’a dace ba tare da hukumar ta bayar da umarnin yin haka.

# Leadership Hausa

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: