-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Barayin Tattalin Arzikin Najeriya Kun Shiga Uku


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Assalafy

Sabon babban alkalin alkalai na Nigeria Chief Justice of Nigeria (CJN) Mai shari’ah Ibrahim Tanko Muhammad yace; daga yanzu duk wata shari’ah da ake yinta a kotu wacce take da nasaba da cin hanci da rashawa, nayi alkawarin za’a kammalata a yanke hukunci a tsakanin kwanaki goma sha biyar (15 days) kacal

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Alhamdulillah wannan babban nasara ne kuma babban cigaba ga ‘yan Nigeria a bangaren dakile cin hanci da rashawa wanda yake matukar illata ‘kasar ta fuskoki da dama

Muna rokon Allah Ya taimaki sabon babban alkalin alkalai
Allah Ya bashi dukkan nasara da taimako da yake nema Amin

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: