Yau Kam Muna Tafe Da Tamu Gasar Cikin Wa Yannan Jaruman Film Din Hausa Na Kannywood Kuma Sun Kasance Anaji Dasu A Kannywood
To Acikinsu Munaso Muga Waye Yafi Yawan Masoya Kuma A Cikin 24Hours Mukeso Mugane
1=Ali Nuhu
Duk Masoya Ali Nuhu Munaso Suyi Comment
2=Adam A ZAngo
Masoya Zango Kuma Sai Kuyi Like
Allah Ya Bada Sa, a
UP KANNYWOOD ACTORS
Masu Commet Kuduba Chan Kasa Zakuga Akwatin Bayyana Ra, ayi
Masu Like Kuma Zu Duba Kasan Post Zaku Gansa
Allah yaja zamanin mai gida adam a zango