-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ban Shigo Siyasa Domin Na Yi Batanci Ko Zage-zage Da Musayar Yawu Da Kowa Ba, Inji Osinbajo


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ban Shigo Siyasa Domin Na Yi Batanci Ko Zage-zage Da Musayar Yawu Da Kowa Ba, Inji Osinbajo

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

“Zan cigaba da fadin gaskiya akan yanayi ko halin da kasar mu Nijeriya take ciki a da da yanzu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 657

- Advertisement -

Dole na fadi halin da kasar take ciki kamar yadda al’amarin yake.

“Sam ba zan zagi kowa ba, kuma ba zan rama zagi ba. Koda kuwa wani ya zage ni.

Amma duk wanda ya yi suka mai ma’ana domin neman karin bayani, tabbas za mu yi iya kokarin mu mu ba shi gamsarshiyar amsar da ta dace”, inji Mataimakin shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo SAN

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: