Kannywood

Balarabe ne da Bahaushiya Suka Haifi Jaruma Ummi Rahab a kasar Saudiyya

Ga mahaifiya da mahaifin Jaruma Ummi Rahab Wanda yanzu Haka suke zaune a kasar saudiyya, Yasir Ahmad ‘dan uwa ga Jarumar Kuma Wanda ya riketa tun tana Karama shine ya fitar da hotunan, Jama’a nata CeCe kucen Cewa Jarumar Bata da iyaye Kuma Bata Hanyar aure aka sameta ba, Wasu na Cewa an Sami Jarumar ne a Lokacin da mahaifiyarta ke zaune a saudiyya a Gidan wani balarabe tana Masa Aikin gida ance balaraben sunansa Rahab…

Lamarin da Jarumar tace an Bata Mata suna Hakan yasa Jarumar ta garzaya Ofishin Yan Sanda.

-Mikiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: