Labarai

Babbar Nasara Kan ‘Yan Ta’addan IPOB

Rundunar ‘yan sandar Nijeriya ta bayyana cewar ta yi nasarar hallaka wani babban kwamandan kungiyar IPOB masu rajin kafa kasar Biafra mai suna Dragon wanda kuma tsohon sojan Nijeriya ne.

Rundunar ‘yan sandar ta ce ta yi nasarar hallaka Dragon ne tare da wasu mayakansa guda biyar.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: