Kannywood

Babban zunubi ne talaka ya dube ni ya ce yana kauna ta, Jarumar Fim

Wata jarumar finafinan Nollywood, Onyii Alex ta bayyana irin jerin mazajen da za su iya gabatar da kawunan su gare ta da sunan soyayya

Jarumar ta ce zunubi ne ga talakan namiji ya kalle ta da idon soyayya kuma wajibi ne mutum ya kasance mai wadata matsawar yana son ta saurare shi

Ta ce talaka zai iya hango ta daga nesa ta dinga burge shi amma babu dalilin da zai sa taho tsummai-tsummai gare ta don ba zai taba kayatar da ita ba.

Jarumar Nollywood, Onyii Alex ta bayyana yanayin jerin mazajen da suka dace su mika kokon barar su da sunan soyayya da ita.

Kamar yadda The Nation Online ta ruwaito, ta ce wajibi ne namiji ya kasance mai ƙwazon gaske da kuma dukiya mai tarin yawa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: