Labarai

BABBAN LABARI: Hukumar Kwastan Ta Kama Tirela Makare Da Alburusai Sama Da Dubu Dari Biyu A Jihar Neja

An kama motar ne a iyakar Wawa-Babana za ta shigo Nijeriya daga Jamhuriyyar Benin.

Tuni aka kama direban motar, Bukari Dauda da kuma mamallakin alburusan, Martin Anokwara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: