-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Babban Bankin Duniya Zai Tallafama Matasan Nageriya


0 616

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Babban Bankin Duniya Zai Tallafama Matasan Nageriya

Ko dai Maganar Shugaban Kasa Mohammedu Buhari ce Tasa Bankin Ya Tausayama Matasan Nageriya?

Daga M Inuwa MH

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Nan bada dadewa ba Bankin duniya, a karkashin shirin FADAMA III, zai bayar da tallafin biliyan 8.6bn ga matasa 5,916 da suka kammala karatu basu samu aiki ba dake fadin kasar nan ta Nageriya Shugaban shirin tallafawa matasan, Kwaji Daguru, ya sanar da haka yayi wata tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) a yau, Talata. Daguru ya bayyana cewar shirin zai tallafawa matasa 5,916 daga jihohi 23 dake fadin kasar nan ta Nageriya

Jihohin da zasu ci moriyar shirin sun Hada da Abiya, Adamawa, Akwa Ibom, Anambra, Bauchi, Bayelsa, Benuwe, Ebonyi, Ekiti, Jigawa, Katsina, Kebbi, Kogi, Neja, Ogun da Ondo. Ragowar jihohin sune; Osun, Oyo, Filato, Sokoto, T Taraba, da kuma birnin tarayya, Abuja.

Za a bawa matasan tallafin ne domin su shiga harkar noma gadan-gadan. Daguru ya ce kudin nan nan a ajiye, raba su kawai za a yi. “Daga kowanne lokaci zamu iya fara raba kudin musamman ga matasan da zasu yi noman damina,” a cewar Daguru.

Anya Kuwa Babu Shikima A Kalaman Shugaban Kasa Mohammadu Buhari Na Cewa Matasan Nageriya Cima Zaune ne?

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.