Babangida Kwanti na nan daram a jam`iyar Apc

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Da yammacin yau ‘ya’yan jam’iyar PDP sun fitar da sanarwar cewar sunyi Babban Kamu, Wanda suka ce Babangida kwanti ya fice daga Apc zuwa PDP.

Wannan labari ba gaskiya bane Babangida Kwanti na nan daram a cikin jam’iyar APC, dashi aka kafata da shi za’a kori PDP a jihar Gombe.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Yaba Wa Gwamna Mai Mala Kan Inganta…

1 of 661

Muhammad Adamu Yayari,
New media aide to
Sen. Danjuma Goje
11 Jan, 2019.

Talla
Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: