-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ba Zamu Sake Zaben Buhari Ba— Majalisar Dattawan Arewa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

__¥__
Shugaban Majalisar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya jaddada cewa ba za su sake marawa Shugaba Muhammad Buhari baya ba a zaben 2019.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 658

- Advertisement -

Farfesa Ango ya ce, Buhari ya gaza wajen rage talauci a Arewa inda ya nuna cewa sun yanke shawarar marawa Wani dan takarar daga Arewa a maimakon Buhari.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: