-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ba Za Ku San Akwai Na`urorin Bincike Ba Sai An Yi Garkuwa Da Matar Babba A Nijeriya


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ba Za Ku San Akwai Na’urorin Bincike Ba Sai An Yi Garkuwa Da Matar Shugaban Kasa Ko Gwamna Ko Babba A Nijeriya

Daga Abdurrahman Abubakar Sada

Mu masana bincike ne na zamani, kuma ba za ku san akwai na’urorin bincike a kasar nan ba, yau sai an ce an yi garkuwa da uwa, ko mata, ko ďan shugaban kasa, ko gwamna, ko wani babban mutum a Nijeriya, a lokacin za ku tabbatar akwai tsaro da bincike.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 25

- Advertisement -

Talaka ya yi hakuri kawai har Allah ya kai mu kiyama, domin karbar hakkinsa. Komawa ga Allah a cikin halin damuwa da bakin ciki shine mafita.

Babu wani mutum da Allah zai damka masa jagorancin wasu mutane, ya mutu yana mai ha’intarsu, face sai Allah ya haramta masa shiga Aljanna.

Allah ka kaskanta miyagun shugabanni, ka raba su da kujerunsu suna kaskance tun a nan duniya.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: