-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ba Mu Taba Sayen Kuri’a Ba — Abba Kabir Yusuf


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf ya shaida wa BBc cewa ba su taba raba kudi ba domin su sayi kuri’un jama’a.
Ya bayyana wannan ne a wata hira da aka yi da shi kai tsaye a shirin yamma na ranar Talata da BBc ke gudanarwa.
Abba ya bayyana cewa a shirye suke da su karbi zaben da za a sake yi a ranar 23 ga watan Maris hannu biyu domin su sun yi “imani da kaddara.”

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 86

- Advertisement -

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: