-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ba Mu Da Kudin Da Za Mu Rika Rabawa Mutane -Shugaba Buhari


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, gwamnatinshi bata da kudin da zata rika rabawa mutane, maimakon haka zata yi amfani da kudin ne wajan yin ayyukan raya kasa.

Buhari ya bayyana hakane a jiya, Litinin wajan taron karawa juna sani da jam’iyyar APC ta shiryawa membobinta akan yanda zasu watsa manufofinta ga masu zabe.

Shugaban ya bayyana cewa, zasu yi amfani da kudin gwamnatine wajan yin ayyukan raya kasa irinsu, tituna, titunan jirgin kasa dadai sauransu dan haka ya bukaci wadanda suka samu horaswa a taron da su je su jawo hankalin ‘yan Najeriya da su zabi APC tare da gayamusu muhimmancin kuri’arsu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Shugaban ya kara da cewa a kullum rana ta Allah da Tunanin Najeriya da al’ummarta yake kwana yake tashi.

#Mikiya

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: