Ba Malamin Da Nakeso Da Aure Kamar Muftimenk -Zee Zee

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ga Abinda Ummee Zee Zee ta Rubuta A Shafinta Na Instagram

”Salam,a gaskiya a kaf manyan malamai na wannan zamanin babu Wanda zuciya ta take so a matsayin mijin aure kamar wannan bawan allan “shaik mufti”.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Ina Makomar Dalibai 101 Da Jarumi Adam A. Zango Ya Yi…

1 of 331

Jarumar ta kara da cewa” Ammah dan allah a gafarceni in abunda na fada akwai kuskure aciki ,ni macece Wanda bana boye feelings dina shiyasa na fadi abunda ke raina akansa,kuma ba dan komai nake sonsa ba sai dan Allah.?@muftimenkofficial

Bayan gama fadar wannan maganar tata a shafinnata na instagram mutane sun mayar mata da martani iri-iri, daga wanda zai tayata da addu’a sai mai fadan san ransa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: