Wakokin Hausa

[Audio+Video] MD Auta -Sauyin Yanayi

Sabuwar wakar MD auta mai suna ” Sauyin Yanayi ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar da masoya wakokin soyayya, kawai ku biyomu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kinzam sashin raina

– Ke dai zan nuna

– Zuciyata na kuna

– Inbake mai sona

– Kazam sashin raina

– Ni kai zan nuna zabina

– Sauyin yanayi a soyayya ya zamomin sabon lamari

– Kijani muje a fejin so zan cikamiki duk kanin kudiri

1. Sauyin Yanayi:-
DOWNLOAD MP3

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: