Sabuwar wakar Ado Gwanja wace yayiwa gwamnan kano wato injiniya dakta Abdullahi Ganduje Kadimul Islam.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ga hudu ka fara
– To sai ka kara
– To kowa yafadi yakara fadi sai ganduje
– Innzo zanfara nasaba sai na kira sunan Allah
– Wanda shine yake dafamini idan na taso zan bulla
– Sarkin da idan nafadeshi zana fadi aji ba illah
– Wanda duk bai bishiba sai yasan yaiwa kai illah
Audio
Video
https://www.youtube.com/watch?v=IOBUXdct5QU