[Audio] Yakubu MB -Ya Sayyidul Wujudi (Yabon Annabi )


0 700

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Yakubu MB wace yayiwa fiyayyen halitta annabi muhammad (s.a.w) mai suna ” Ya Sayyidul Wujudi ” ina masoya annabi kuzo mu saurari mai mawaki yakubu mb yake cewa a cikin wannan yabo nasa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ya sayyidul wujudu manzan Allahu gatana

– Farko zana fara da sunan Allah

– Wanda ya kagi sammai da kassai jimla

Related Posts
1 of 7

- Advertisement -

– Yana nan ko ina da zarar ka bulla

– illahu ka taimakan nayo yabo gun shugabana

– Kaiyi dubun salati ga daya nabiyu

– Abban faduma mai gidan su Aliyu

1. Ya Sayyidul Wujudu:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.