Mai girma Dr. Rabiu musa Kwankwaso ya kara tsokaci akan mulkin baba Buhari Sabi da an tsananta bincike.
Inda har yake cewa da mai malafa ne yayi da bazamuga laifinsa ba.
Ya fadi hakanne don yana ganin sune sukai gangami kan zaben buhari.
Domin jin komai ku saurari audio din gashi kamar Haka.
Add Comment