[Audio] Shmasu Alale -Annabi Ne (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar wakar Shmasu Alale mai suna ” Annabi Ne ” wannan wakar mawakin yayita domin wake fiyayyaen halitta Annabi ( Muhammad (S.A.W.)) gaskiya wakar tayi sosai, wai meyasa mawakan hausa sunfi masu wakokin yabo iya yabo ne?

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Assalamun alaika

– Habibi laibbaika

– Badarun tamam aikalun nada najamul huda

Talla

– Kaunarka nake cikin raina

– Ya rasulullah

– Annabi ne silar zuwanmu

– Yafi gaban dukan halittu

– Da na Amina mijin Khadija abba fadimatu zara

1. Annabi Ne:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: