[Audio] Isah Ayagi -Yabon Ma`aiki (Yabon Annabi)


0 4,981

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Isah Ayagi da yayiwa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad ( S.A.W ) domin nuna mahimmancinsa a garemu Allah ka barmu da annabi kasa mu mutu muna masu sonsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kuzo muyo yabo ga ma’aiki

– Kaunarsa ce tafarkin tsira harda dacewa

– Kuzo muyo yabo ga ma’aiki

– Ya rasulullah

Related Posts
1 of 15

- Advertisement -

– Kaunarsace tafarkin tsira harda dacewa

– Har ubangiji nake sanyawa

– Dan shine sama take zubda ruwa

– Komai rabbu shike bayarwa

– Baida uba jalla kuma baida uwa

1. Yabon Ma’aiki:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.