Atiku Yafi Buhari Gaskiya Da Tsoron Allah –Inji Obasanjo


0 219

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tsohon Shugaban kasa Olushegun Obasanjo ya bayyana cewar duk da Atiku bai yi nasarar cin zaben Shugaban kasa ba, ba shakka yafi Buhari gaskiya da tsoro Allah.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 4

- Advertisement -

Obasanjo na wannan jawabi ne ranar Lahadi a yayin da Shugabannin jam’iyyar PDP na yankin kudu maso yamma suka kai masa ziyara a gidan gonarsa dake Abekuta.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.