Atiku ya fadi a rumfar zabensa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashe zabe a rumfar zaben dan takarar PDP Atiku Abubakar. APC ta samu 186 PDP ta samu 167.
Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email