Wannan waka anyita ne domin taya Murnar dawowar wazirin Adamawa (Alh Atiku Abubakar) gida bayan kwashe loquta masu yawa a kasar Dubai.
Kadan daga cikin waqar:-
1- Burin Masoyi ya ganshi da maikaunarsa sahun farko,
– In ko ya fara zumudi wane ango a daren farko,
– Mata ku fesa turare kui guda Baba ya saukko,
– Welcome to Nija Baba Atiku narriqe banbi gaula ba!.
Lambar waya:- 08069654613
Add Comment