Labarai

Asirin ‘Yan Kasuwa Maciya Amana Na Cigaba Da Tonuwa A Kano

Daga Indabawa Aliyu Imam
Hukumar kare hakkin mai siye da siyarwa a jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Baffa Babba ‘Dan’agundi na cigaba da dakile fasa kwaurin miyagun kwayoyi da magangunan jabu da wadanda kwanakinsu ya kare a jihar Kano.

A wannan karon hukumar ta sami nasarar kama babbar mota wacce aka cika ta da magungunan bogi na kimanin miliyan dari wanda aka shigo da shi da jufin sai da wa al’ummar jihar Kano.

Tuni kasuwancin magungunan bogi ya daina tasiri a jihar Kano sanadin jajircewa da aiki tukuru da Dakta ‘Dan’agundi ke yi ba dare ba rana.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: