Ashe Mai Fille Kawunan Masu Laifi A Saudiyya Dan Nijeriya Ne?


0 399

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Muhammad Sa’ad Elbeshi, dan asalin Nijeriya bakar fata, shine shugaban masu fille kan wadanda aka yanke wa hukuncin kisa a kasar Makka.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

Dan shekaru 58, ya shekara 25 yana wannan aikin, ya fadawa jaridar Saudi Gazette cewa a rana yakan fille kan mutane hudu zuwa biyar, ya danganta da wadanda aka zartarwa hukuncin kisa.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.