ArewaBlog Video Coverage Team

Assalamu Alaikum masoya wannan shafi ga dama ta samu wannan shafi mai suna A sama wato arewablog ya bude wata sabuwar kungiya ta masu bidiyo kobrage wato masu bidiyo na tarurruka.

ABUBUWAN DA SUKEYI:-

Kuna bukatar a yimuku bidiyo na tarukanku kamar haka:-

Dinner, Daurin Aure, Taron Family, Suna, Tallata Hajojinku, Show, Award, Kauyawa, Fulani, Yaruba, Ibo, Day, da sauransu.

Ko kuna bukatar mawaki yayi muku wakar biki, suna, talla, ko kuna bukatar mawaki yazo taronku.

Domin karin bayani kuna iya kiran kamfanin arewablog ta wannan hanya.

Waya:- 08148337698

Email:- [email protected]

Ko Office dimu dake kano. No17/18 Gadangami Complex Kofar Kabuga Kano State.