GASAR WAKA! GASAR WAKA!
Kungiyar shugabannin kananan hukumomi ta jihar Kano (Algon) ta sanya gasar waka,
Zaa yi wakar ne akan ILLOLIN SHAYE-SHAYE
Wadanda su kai nasara za su samu kyaututtuka kamar haka:
Na daya zaa bashi kyautar naira 750,000
Na biyu zaa bashi kyautar 500,000
Na uku zaa bashi kyautar naira 250,000
Zaa turo wakokin ne ta lambar Whastapp 08096861151, dukkanin wakokin da shiga gasar da su zaa ringa sanya su a shirin BANDA NI A SHAYE-SHAYE na gidan Radio Freedom Kano
Gasar ta fara ne tun ranar 26 ga watan Yuni za a rufe karba ranar 26 ga watan Satumba 2020.
Add Comment