Shin ko Kasan Zaka Iya Bude Chat Guda Biyu Kamar Whatsapp Facebook Da Sauransu
Da Farko Ka Dako wannan apps Din anan
Dako Shi
Bacin Kai install Zakaga Wani abu Kamar Wannan Wanda Aka zagaye da ja
Sai Dannashi Zai Budema Wani Waje Kamar Haka
Sai Kazabi Chat Din Dakaso Ka Dannasa Zai Dawo Shafin Baya Kamar Haka
Sai Kadanna Apps Din Da Kaza Ba Kamar Whatsapp Kungani
Shikenan Sai Kacike Account Naka
Add Comment