Yau insha allahu muna tafe da bayani akan browsers din da yakamata masu android suna amfani dasu wajan Browsing.
Dalilin dayasa nai wannan post din shine zakaga wai masu android idan zasuyi browsing wai Kaga Suna aiki da OPERA wajan browsing Abin har dariya yake ban wani Lokacin kuma haushi
MATSALAR OPERA A WANNAN LOKACI
===================================
Ita Opere a wannan lokacin Bata fiya bude wasu Shafukanba wani lokacin ma download sai kaga tana Fail Sannan kuma mafi yawancin shafuka akan gina sune wajan Aiki da babbar Browser Ko a kwanfuta idan kaje CAFE za kuga basa aiki da OPERA sunfi aiki da Fire Fox Sai Kuma Wannan Lokacin Da Chrom Tazo.
MECECE CHROM DA FIRE FOX
===========================
Su wayannan Browsers Din da kuke gani an kirkirosu Dan Masu Aiki da ANDROID ko COMPUTER Domin samun Sauki wajan Bude Shafuka Masu Nauyi A cikin dan kankani lokaci Da kuma Bude Shafin Da Aka gina wajan Budewa A manyan browser.
Idan kana Amfani da Wannan Manyan Browsers Din A Android Zaka iyayin wasu Registerations Na Makaranta ko Nawasu aikin Ko Exam A cikin wayarka ba tare da kaje Cafe ba Kawai sai dai kaje aima Printing Dinsa.
kuma zakuji dadin aiki dasu wajan Download Shaf-Shaf Sabi da Anbasu Network Masu Kyau.
Kuna Iya Download Dinsu A Play Store
1- CHROM BROWSER
Wannan Itace Hotan Google Chrom Browser Nasan Wasu Wayoyin Suna Zuwa Dasu Amma Basusan Mecece Ba
2- FIRE FOX BROWSER
Wannan Itace FIRE FOX Indai Wajan aiki ce ai ba magana kam amma chrom ta fita
SAi munga Comment Dinku A Inda Muka tanada
Good Ngt
Add Comment