-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ana Gaf Da Kaddamar Da Aikin Madatsar Wuta Na Garin Yawuri A Jahar Kebbi


2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

Yanzu dai aikin madatsar wuta na garin Yawuri dake jihar Kebbi, bayan share shekaru 15 da aka fara aikin ba a karasa ba.Inda yanzu haka gwamnatin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari take gaf da kaddamar da shi, wanda zai samar da wutar lantarki ga mazabu goma sha daya na Jihar Kebbi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 657

- Advertisement -

Jihohin sune kamar haka; Yawuri, Zuru, Bagudo ta gabas, Bagudo ta Arewa Koko-Besse, Danko Wasagu, Shanga, Sakaba, Ingaski, Fakai da kuma wasu kananan hukumomi guda biyu a jihar Neja wato Magama da Rijau.

Masu karatu kome zaku ce Akan wannan namijin kokari da gwamnatin shugaban kasa Muhammad Buhari ta yi?

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: