-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Gasar Wasan Kwalon Kafa Na Kananan Hukumomin Sokoto


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Gasar Wasan Kwalon Kafa Na Kananan Hukumomin Sokoto

Ana cigaba da gasar cin kofin gwamna jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal (Matawallen Sokoto) gasar da Dan wasan Super Eagle’s Abdullahi Shehu ya dauki nauyi.

Gidauniyar Abdullahi Shehu ce ta shirya gasar.

Sakamakon mako na biyu;

A rukunin A
Wurno 1 Silame 0
Wamakko 2 Tambuwal 0
Binji 0 Tangaza 1

A rukunin B

Tureta 0 S/North 4
Shagari 1 Kebbe 1

A rukunin C

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 54

- Advertisement -

S/South 0 Dange Shuni 0
Isa 0 Gudu 3
S/Birni 2 Bodinga 2

A rukunin D
Kware 4 Gwadabawa 1
Goronyo 0 Gada 1
Illela 1 Rabah 1.

Wasanin zasu ci gaba gobe Litinin 14-1-2019

Wurno vs Wamakko
@ Sokoto centre
Kebbe vs Yabo
Dange Shuni vs Isa
@ Illela centre
S/Birni vs S/South
@ Wurno centre

Sai Ranar talata 15-1-2019
Tangaza vs silame
@ sokoto South centre
Rabah vs Gada
@ Wurno centre

Sai Ranar Laraba 16-1-2019
Sokoto North vs Shagari
@ Tmbuwal centre
Tambuwal vs Binji
@ Sokoto South centre
Shagari vs Kebbe
@ tambuwal centre
Gudu vs Bodinga
@ Illela centre

Sako daga Magatakardan Gidauniyar Abdullahi shehu Abubakar Mustapha (Bunu)

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: