Labarai

An Yi Wa Gwamna Zulum Kyakkyawar Tarba A Garin Maiduguri Bayan Shafe Mako Guda A Abuja

A jiya ne gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zullum ya dawo daga Abuja bayan ya shafe tsahon sati yana Abuja, inda ya samu kyakkyawar tarba daga manyan mukarrabansa da sauran jama’ar Borno da suka fito kan titi domin nuna murna da dawowar tasa.

Daga Comr Khalid Haruna Adamu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: