-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

An Yi Garkuwa Da ‘Yar Dan Majalisa A Jihar Katsina


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A daren jiya Litinin ne masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da matar abokina kuma dan uwana, Alhaji Muktahu Yakubu Danmusa, wato Hajiya Amina Bello Abdulwahab, wacce ‘ya ce ga majalisar Katsina mai wakiltar Danmusa.

Muna rokon Allah ya bayyana ta cikin koshin lafiya. Ya kuma kare mata mutuncinta. Amin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Daga Tamem Ishaq
08035252193

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: