Labarai

An Rantsar Da Mace Musulma Karon Farko A Matsayin Shugabar Kasar Tanzania

Daga Comr Abba Sani Pantami

A yau da safe aka rantsar da Samia Saluhu Hassan, a matsayin sabuwar shugabar kasar Tanzania bayan mutuwar Shugaba John Pombe Magufuli, a shekaran jiya da yayi fama da ‘yar gajerar yunwa.

Samia Hassan Saluhu itace ta zama mace ta farko kuma musulma a tarihin kasar Tanzania, da za ta fara rike shugabancin kasar daga yanzu har zuwa shekarar 2025.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: