AN RAGE TARAR DA AKA CI DALIBAN KUST WUDIL
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar ganduje ya rage tarar da aka ci daliban KUST WUDIL daga dubu goma sha bakwai N17,00 zuwa dubu goma N10,000 ga ‘yan asalin jihar kano,
Wadanda kuma ba ‘yan kano ba zasu biya dubu goma sha uku N13,000
Haka zalika gwamnan kano ya sha alwashin biyan kudin gwajin lafiya ga kowanne dalibi.
KOYA KU KE KALLON WANNAN MATAKI?
#Rariya