Idan baku mantaba a dazu mun kawo muku kadan daga cikin hotunan taro da a aka gwayyaci mawaka zuwa fadar shugaban kasa wanda uwar dakin mai girma sugaban kasa ta hada wannan taron dumin kaddamar da wakar Sakamakon Chaji.
Bayan kammala taronne aka raba lambar girmamawa ga mawakan wato (Award) wace Aisha Buhari ta bawa ko wane mawaki nasa.
Ga Hotunan:-
MATA
- Advertisement -
MAZA
Wanna sune mawakn da suka samu wannan lambar yabo daga matar sugaban kasa