-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

An Kone Gidan Dan Takarar Gwamnan Kano Na Jam`iyyar PDP


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A jiya ne da yamma wasu fusatattun matasa da ake zargin ‘yan Jamiyyar APC ne suka yi wa gidan Dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin tutar jamiyyar PDP Engr. Abba Kabir Yusuf tsine suka kone gidan tare da duk wasu kayan amfani na yau da kullum.

Gidan wanda yake a Unguwar Chiranci, Abba ya gina shi ne saboda tararrukan bukukuwa da na siyasa dan mutanen unguwar su amfana.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 659

- Advertisement -

Dalilin kone gidan ya biyo bayan harin da yan jam’iyyar PDP suka kaiwa Shugaban jam’iyyar APC na jahar kano hari, amma ya tsallake rijiya da baya, su kuma ma fusatan sukaje suka cinnama gidan wuta.

Daga Ali Kakaki

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: