An Kamo Hanyar Kawo Karshen Garkuwa Da Mutane Da Ta`addanci A Jihar Zamfara


1 348

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hotunaa yadda jami’an Sojojin Nijeriya suka yi wa ‘yan ta’addan jihar Zamfara da masu garkuwa da mutane kisan kare dangi a dazukan Jihar Zamfara.

Wanda wannan ya biyo bayan umarnin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake baiwa shugabannin tsaro na kasa da cewa kada a tausaya ko saurarawa ‘yan tayar da kayar baya ko kadan har sai sun kare.

Wannan ya kara tabbatar da nasarorin da hazikan sojojin Nijeriya ke cigaba da samu akan ‘yan ta’addan jihar Zamfara.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

An kashe na kashewa, an kame na kamewa. Yanzun haka dakarun sojojin Nijeriya na cigaba da farauta a dazukan jihar Zamfara.

Allah ya kara tona musu asiri. Ya kara dafawa jami’an tsaronmu. Allah ya dawwamar mana da lafiya da zaman lafiya a kasarmu.

Amin.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.