Labarai

An Kammala Hanyar Kasa A Tsakanin Sabitin Murtala A Kano

Gwamnan Kano Injiniya Abdullahi Umar Ganduje ya gwangwaje Al’ummar Jihar Kano da wata katafariyar gada ta karkashin kasa wadda zata sadaka da asibitin Murtala zuwa asibitin gaggawa wato (Emergency).

Wannan Hotuna mun samesu ne daga bangaren shafin sada zumunta na Instagram wanda mansurah isa ta fitar.

Jarumar tayi post gami da jinjinawa gwamnan kano a shafin nata.

Inda take cewa: The first time I saw this, I told the security Man can I see it? He said Sure he escorted me.

Nasha mamaki, Nace a kano tamu ? I was so happy, domin irin wannan sai wata kasar.

DAN ALLAH NA ROKE KU, BANDA KASHI DA FITSATI A WAJEN, BANDA ZUBDA BOLA A WAJEN, BANDA SHAYE SHAYE A WAJEN, BANDA RAPING DA CIN ZARAFIN MATA DA MOLESTATION A WAJEN, BAND SATA DA CAKAWA MUTANE WUKA DAN KWACAN WAYA KO KUDI KO JAKAR MUTUM.

DOMIN ANCE CHANGE BEGIN WITH YOU, ME, US. LET’S MAKE KANO GREAT TOO.

ALLAH YASA ZAA SAKA CCTV DA WUTA 24/7, DA SECURITY A WAJEN DAN KARIYA.

BABA GANDUJE WELL DONE SOSAI KAJI ?.

Kano State Governor, H.E @govumarganduje Ganduje inspected the underground pedestrian tunnel that will link Murtala Mohammad Hospital and the Accident and Emergency unit of the hospital which are at opposite sides of the road. The work is 100% completed.
Reposted from @mansurah_isah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: