Labarai

An kama matar da take taimakawa mijinta sunayin fashi da makami

Daga El-farouq Jakada
Dubun wasu mata da miji ta cika wadanda suke fashi da makami a Jahar Enugu, inda yan Sanda suka cika hannunsu dasu bayan samun rahotanni na zargin da ake musu.

Yan Sanda sun tabbatar da faruwar lamarin inda suka gano suna anfani da karamar bingida kirar gida (fistol) domin gudanar da ayyukan ta’addacin a yammacin jihar.

Kamar yadda mai magana da yawun yan sandan yaki yayi baje-kolin dandazon masu aikata laifuka a shelkwatarsu yayi kira ga al’umma da zaran sunga wasu lamarra makamanta wannan suyi saurin sanar da hukumar tasu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: