Ya yau ne 14 ga wata febreru 2019 yansanda suka kama mota makare da kuri’in zaben najeriya guda dubu 17 a kano.
A wata majiyar ta shafin sada zumunci na facebook na nuna cewa kuri’un an dangwalawa jam,iyyar apc ne, amma daga bisani mun bin ciki wannan majiya tana adawa ne jam’iyyar.
Wannan kuri’u an kammalasu sannan za’a fita dasu jahar jigawa.