Labarai

An Kaddamar Da Waya Kirar Farko A Najeriya

Shugaban kasa Buhari ya kaddamar wayar Android ta farko da aka kera a Nigeria.
Shugaba Buhari ya kaddamar da wayar ne yayin zaman majalisar zartarwa yau Laraba a fadar mulki ta Aso.

Shugaba Buhari yace “Zan cigaba da yin kokari wajen ganin kasar mu ta samu cigaban da ya dace a sauran kwanakin da suka rage mun”.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: