Labarai

An Kaddamar Da Sabon Shugaban ‘Yan Sandan Nijeriya Na Kasa

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo tare da Ministan lamuran ‘yan sandan Nijeriya Alhaji Maigari Dingyadi sun kaddamar da Usman Abba Alkali a matsayin sabon shugaban ‘yan sandan Nijeriya wato (IGP)

Muna rokon Allah ya ba usman abba Alkali ikon sauke nauyin dake kan shi.

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: