Kiwon lafiya Labarai

An hori ma’aikatan asibitocin kasar nan da su rika tausayin marasa lafiya

Karamin ministan kiwon lafiya Osagie Ehanire ya hori likitoci da su dunga nuna wa marasa lafiya tausayi da basu kulan da ya kamata.

Ehanire ya bayyana cewa dnuna wa mara lafiya tausayi da ne zai sa ya samu natsuwa sannan jikin sa ta mika a hankali a hankali.

Ya kuma hori likitocin da su hada kai da sauran ma’aikatan kiwon lafiya dake asibitocin kasar nan domin hana wadannada ke yi wa mara lafiya tsangwama idan aka kawo.

A Karshe shugaban kungiyar Likitocin kasar nan Francis Faduyile ya hori sauran mambobin kungiyar da su taimaka wajen maganin an tabbatar da wannan abu da ske horan malaman asibiti da yi.

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement