An Ginawa Ƴan Tijjaniyya Katafaren Masallacin Da Ya Laƙume Miliyoyi Kuɗi A Jami`ar Tarayya Ta Gusau


0 257

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Babangida A. Maina

Tsohon minista Bashir Yuguda ya gina katafaren masallaci wanda ya laƙume miliyoyin kuɗi a jami’ar Gusau Federal University, ya kuma miƙa wannan katafaren masallaci ga ƴan ɗarikar Tijjaniyya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

An buɗe wannan masallaci tun ranar jumu’an da ta gabata. Kuma dama shi tsohon ministan ɗan Tijjaniyya ne.

Muna roƙon Allah ya saka mishi da alhairi ya sanya wannan aikin cikin mizaninsa kuma Allah ya ƙaro muna irinsu a cikin ɗarikar mu ta Tijjaniyya da faila.

Amin.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.