News

An Gano Inda Ake Yin Jabun Lemon Kwalba Da Giya A Legas

advertisement

An Gano Inda Ake Yin Jabun Lemon Kwalba Da Giya A Legas

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas sun gano inda ake yin jabun lemon kwalba Samfurin “Malt” da kuma giya ( Barasa) a yankin Ikorodu da ke jihar.

Rahotanni sun nuna cewa, ‘yan sandan sun kai samame yankin Igbogno Bayeke ne bayan sun samu rahoto game da kamfani inda suka samu manyan galoli da ake amfani da su wajen yin jabun abubuwan shan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button