-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

An Fara Gasar Manufofin Gwamnatin Atiku Abubakar


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

An Fara Gasar Manufofin Gwamnatin Atiku Abubakar
__¥__
A jiya lahadi ne aka bude gasar manufofin dan takarar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar inda aka baiwa duk dan Nijeriya damar shiga gasar ta yadda zai iya kalubalanci manufofin dan takarar.

Gasar mai taken, ” #LetsGetNigeriaWorkingAgain” wato, ” yadda za Mu sake farfado da Nijeriya” an tsara shi ne, yadda za a tantance mutane shida wadanda za a ba su damar minti daya kacal a gidan talbijin na kasa inda za a nuna bidiyon da suka shirya kan ra’ayinsu game da farfado da Nijeriya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Duk wanda ke sha’awar shiga gasar, zai dauki hoton Bidiyo na kansa na minti daya kacal inda zai bayyana yadda za a ciyar da Nijeriya gaba sannan ya wallafa bidiyon a shafinsa na ” Facebook” tare da makala taken:#LetsGetNigeriaWorkingAgain-# da kuma asalin jiharsa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: