-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

An Ba Buhari Wa’adin Kwanaki 14 Ya Binciki Ganduje


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

An Ba Buhari Wa’adin Kwanaki 14 Ya Binciki Ganduje
__¥__
Kungiyar fafitikar kare ‘yancin dan Adam ta SERAP ta baiwa Shugaba Muhammad Buhari wa’adin kwanaki 14 kan ya gaggauta binciken Gwamnan Kano, Umar Ganduje bisa zargin karbar rashawa daga hannun ‘yan kwangila.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 660

- Advertisement -

Kungiyar ta yi barazanar garzayawa kotu don tilasta gwamnatin tarayya kan ta gudanar da bincike kan wannan zargi da ake yi wa Gwamnan. A halin yanzu dai, majalisar dokokin jihar Kano ta yi nisa wajen gudanar da bincike kan wannan zargin.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: