-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ameenu Sharif Momo Ba Dan Jarida Bane -Cewar Fadila


8 2,002

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wata yarinya Tana tantama Shin Ameenu Sharef Momo Dan jarida.

Dalilin dayasa tace haka shine.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 331

- Advertisement -

“Abinda na ke yawan tambayar kaina shine, anya Aminu Sharif Momo dan jarida ne?

Mai shirin Kundin Kannywood gaba daya bai iya tsara tambaya ba, tambayarsa bata making sense at all sannan ba ta kawatar da masu kallo da wanda yake yi mawa, shin AREWA24 bai kamata su tura shi yayi cos akan aikin jaridar, sai na rasa wane sako yake son isarwa, a rika tsara masa tambayoyin da zai yi bayan fage kafin rashin kwarewarsa ya jazama tashar ja baya.”

Daga Fadila H Aliyu Kurfi

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.